Labarai da Rahotanni 04/02/2024
Labarai da Rahotanni na ranar Lahadi 04 ga watan Fabrairu, 2024. Ziyarci shafin mu na LIVE domin kallon cikakkun labaran kai tsaye.
Kanun labarai da Rahotanni na ranar Lahadi 04 ga watan Fabrairu, 2024.
...
Cire tallafin Mai, alheri ga Nijeriya, da wahalar ta fi ta yanzu - Gwamnatin Tarayya.
An kubutar da 'yan makaranta da malaman Jihar Ekiti da aka yi garkuwa da su.
Rahotanni sun bayyana cewar hauhawar farashin Dala ne sanadiyyar tashin kudin kujerar Hajjin bana zuwa N4.9.
Gwamnatin Tarayya na asarar dimbin kudaden-shiga, sanadiyyar harkokin soshiyal midiya - Kwamitin bitar kudaden haraji.
Masu garkuwa sun nemi Milyan 100 a matsayin kudin fansa ga matar Basaraken Kwara da aka kashe.
Ketare:
Shugaban Kasar Namibia, Hage Geingob ya rasu yana mai shekaru 82.
Nishadi:
Fitaccen mawaki, Portable, ya yi ikirarin cewa shi ne sabon samfurin Fela.
Wasanni:
A yau Lahadi ne Arsenal za ta karbi bakuncin Liverpool a gasar Premier.
Madrid da kara da Atletico a ci gaba gasar Laliga.
Marouane Fellaini zai yi ritaya daga Taka-leda.
What's Your Reaction?