Sharuda da Kaidoji

Farinwata TV ta na kare bayananku a lokacin da kuke amfani da shafinta.

Domin samun shirye-shiryenmu a wannan shafi, a wasu lokutan za mu nemi sanin wasu bayananku.

Duk lokacin da kuka bada bayanai, muna da ikon yin amfani da su kamar yadda dokar NDPR 2019 ta tanada.

Shafinmu zai iya sada ku da sauran shafuka mallakar wasu ta hanyar amfani da rariyar likau.

Farinwata TV ba ta da alhakin abinda ke kunshe a wadancan shafuka, don haka idan kuka shiga to ku sani ba ruwan Farinwata TV.

Idan kuka shiga ko kuka karbi bayanai daga shafin Farinwata TV, wadanda su ka hada da labarai, mukaloli, kacici-kacici, hira da sauransu; ta kai tsaye ko kuma dandalin sada zumunta, to za mu nemi bayanan ku kamar email da lambar waya, da suransu.

Rubuta bayanan ku daidai ya ke da bawa Farinwata TV da masu yi mata ayyuka dama.

Sannan kuma shafin mu na amfani da Cookies da adireshin IP domin tattara bayanai da za su saukaka muku samun shirye-shirye daidai da raayinku.

Wadanann bayanai ba za a yi amfani da su ba wajen hada bayananka na sirri.

Za a kuma dinga share wadannan bayanai lokaci bayan lokaci.

Ziyartar wannan shafin na nuni da cewa kun amince da ka'idojin amfani da shi.

Idan ba ku amince da wadannan ka'idoji ba, to kada ku yi amfani da shi.

Farinwata Tv na iya sauya wadannan ka'idoji daga lokaci zuwa lokaci.

Don haka, ci gaba da amfani da wannan shafi tamkar kun amince da ka'idojin da aka yi wa sauye sauye ne.

Wannan shafi na amfani da Cookies domin saukaka muku samun shirye-shirye daidai da raayinku.

Ziyartar wannan shafin na nuni da cewa kun amince da ka'idojin amfani da shi. Idan ba ku amince da wadannan ka'idoji ba, to kada ku yi amfani da shi.

Farinwata Tv na iya sauya wadannan ka'idoji daga lokaci zuwa lokaci. Don haka, ci gaba da amfani da wannan shafi tamkar kun amince da ka'idojin da aka yi wa sauye sauye ne.